Yadda aka rufe min dubura sanadiyyar cutar kansa
Yadda aka rufe min dubura sanadiyyar cutar kansa
Kansa na daga cikin cutukan da suke haifar da asarar rayuka a duniya.
Albarkacin ranar yaƙi da cutar, mun tattauna da Maimurna Yampa Barau, wadda ta yi bayani kan yadda warke daga cutar daji ta hanji duk da irin illolilin da cutar ta yi mata, ciki har da sauya mata hanyar yin bayan-gida.
Ɗaukar bidiyo: Fatawul Muhammad