Yadda ake hada-hada a Birnin Gwari bayan sulhu da ƴanbindiga
Yadda ake hada-hada a Birnin Gwari bayan sulhu da ƴanbindiga
Al'ummar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna na ci gaba da nuna farin ciki dangane da yanayin zaman lafiya da ya koma yankin tun bayan cimma sulhu da ƴanbindiga.
Yanzu haka kasuwanni da sauran wuraren hada-hada na farfaɗowa a yankin, inda kuma mazauna yankin ke fatan ɗorewar zaman lafiyar.

Asalin hoton, BBC/screen grab