Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 27/04/2025

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 27/04/2025

Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu, shiri da BBC Hausa ke kawo muku labarai na ban dariya da nishaɗi, da ban al'ajabi a wasu lokutan ma har da ban taƙaici.

Haruna Shehu Tangaza tare da Aisha Shariff Baffa suka gabatar da shirin na wannan makon.