...Daga bakin mai ita tare da Saratu Gidado

Bayanan bidiyo, Bidiyon daga bakin mai ita tare da Saratu Gidado

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na bakwai, jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado ce ta amsa tambayoyin da za su sa ku dariya ciki har da cewa "ta taba cin tsiren tasha.''

Bidiyo: Fatima Othman