BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ƴan Najeriya 120,000 ne suka kwarara zuwa Birtaniya a 2024 - Rahoto
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 25/05/2025
Yadda amon wuta daga rana ke barazanar haifar da katsewar lantarki a duniya?
Rana takan shiga wani yanayi na yawaitar tunzuri inda takan yi amon wuta, wanda a bana ya kai ƙololuwa, kamar yada hotunan da hukumar NASA ta fitar suka nuna.
'Yadda tsohon mijina ya sake ni bayan ƙwace min kwangilar biliyoyin naira'
Mansurah ta bayyana haka ne a shirin Mahangar Zamani na BBC Hausa, inda BBC ta tattauna da ita tare da tsohuwar jaruma a masana'antar, Fati Mohammad kan zargin matan Kannywood da rashin zaman aure.
Bidiyo, Yadda na rikiɗe daga Baturiya zuwa Bahaushiya, Tsawon lokaci 2,25
Sina Warncke wadda sunanta na Hausa shi ne Zinariya, ƴar ƙasar Jamus ce da ta sa kai wajen ƙwarewa a harshen Hausa, kuma ta bayyana mana al'adun Hausawa ta fi so da kuma yadda rayuwa cikin ƴan ƙabilar a Najeriya ke kasance mata.
Hikayata 2025: Tsarin gasar da yadda za ku shiga
Wannan shafi ne da ke bayani dangane da tsarin gasar Hikayata ta 2025 da kuma yadda za ku shiga gasar ku kuma aike da labaranku.
Batun goyon bayan tazarcen Tinubu zalamar mulki ce - PRP
Jam'iyyar adawa ta PRP a Najeriya ta ce goyawa Tinubu baya da 'yan APC suka yi kan ya sake tsayawa takara abin dariya ne kuma wasan kwaikwayo ne.
Ƴan ƙwallon Afirka shida da suka bai wa duniya mamaki
Haka kuma ƙwallon ƙafa na taimakon yunƙurin samar da daidaiton jinsi da jawo hankali kan muhimmancin kula da lafiyar jiki da ƙwaƙwalwa.
Yadda ake amfani da labaran bogi wajen kambama shugaban Burkina Faso
Daga cikin abubuwan da ake yaɗawa domin tallata Ibrahim Traoré akwai bidiyoyin da aka haɗawa da ƙirƙirarriyar basira, waɗanda suka karaɗe shafukan sada zumunta a Najeriya da Ghana da Kenya.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 26 Mayu 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 25 Mayu 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Mayu 2025, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 25 Mayu 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, An bai wa Liverpool kofin Premier League kuma na 20 jimilla
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan labarin wasannin da zai gudana daga ranar Asabar 24 zuwa 30 ga watan Mayun 2025.
Bayern Munich na son Eze, De Bruyne na shawara kan Napoli
Bayern Munich na shawara kan ɗan wasan tsakiya a Crystal Palace da Ingila, Eberechi Eze. Kevin de Bruyne na nazari kan tafiyarsa Napoli nan da mako biyu.
Wa zai lashe takalmin zinare a matakin mafi cin ƙwallaye a Turai a bana?
Wa zai lashe ƙyautar takalmin zinare a matakin wanda ya fi cin ƙwallaye a Turai, bayan da za a kammala wasannin kakar nan a karshen mako.
Zaratan ƴanƙwallo 10 da Messi da Cristiano suka hana lashe Ballon d'Or
Messi ya lashe Ballon d'Or takwas, sai Cristiano Ronaldo mai guda biyar, sannan Messi ya zo na biyu sau biyar, shi kuma Cristiano Ronaldo ya zo na biyu sau shida.
Tarihin da Luka Modric ya kafa a Real Madrid
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan labarain wasanni a faɗin duniya daga ranar Asabar 17 zuwa 23 ga watan Mayun 2025.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Labaran Bidiyo
Labarai da Rahotanni Na Musamman
ASUU ta yi barazanar shiga yajin aiki
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 24/05/2025
Amfanin cire takalmi lokacin shiga ɗaki ga lafiyar ɗan'adam
A cewar wani bincike da Jami'ar Arizona a Amurka ta gudanar, kashi 96% na takalma suna ɗauke da baktiriya mai suna coliform, wanda ake samu a cikin fitsari. Abin mamakin kuma kashi 27% na takalma na ɗauke da ƙwayar cutar baktiriya na E. coli, wanda ke haifar da cututtuka mafi haɗari ga mutane.
Kayatattun hotuna daga wuraren shakatawa daban-daban
Wani mai ɗaukar hoto ya kwashe sama da shekara goma yana zuwa wuraren shakatawa da lambuna a Birtaniya, ya ɗauki hotunan dabbobi kyawawa da kayatarwa.
Allah Ya isa duk wanda ya ce APC nake yi wa aiki - Damagum
''Allah ya isa tsakanina da duk wanda ya yi min wannan ƙazafi, kuma Allah Zai yi mana shari'a. In da zan shiga APC da tun lokacin Buhari da na shiga.''
Gwamnan Akwa Ibom ya bayyana aniyarsa ta komawa APC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 23/05/2025
Manyan 'yanbindiga shida da aka kashe lokacin Tinubu
Wannan ya sa masana suke ganin lamarin na da ɗaga hankali musamman ganin ƴan ƙungiyar suna amfani da jirage marasa matuƙa, sannan suna amfani da nakiyoyi da suke binnewa a ƙasa.
Littafin da ya janyo mahawara tsakanin Musulunci ko raba addini da siyasa
Shin ya kamata ƙasa ta zama a tsarin dimokraɗiyya? ko tsarin addini daban gwamnati daban? ko kuma tsarin addini? Wannan wata tambaya ce da ta daɗe tana janyo ce-ce-kuce tsakanin masana ilimi da waɗanda ke da sha'awar siyasar ƙasashen larabawa, inda dukkan ɓangarori kan gabatar da hujjojinsu waɗanda ba lallai su shawo kan junansu ba.
Ana zargin wata mata da kashe jaririn kishiyarta da guba a jihar Kaduna
''Ta tabbatar mana da kanta cewa, ta ba wannan jariri ne maganin asid ya sha domin ta kashe shi saboda kishi.''
Ƴaƴan itatuwa masu matuƙar haɗari ga ɗan'adam
Wani lokaci amfanin ƴaƴan ita ce bai tsaya ga dadin ɗanɗano ba har ma da amfani da suke da shi ga lafiya, to sai dai duk da haka wasu na da hadarin da za su iya kai ga rasa rai.
Isra'ila ta fusata kan yadda manyan kawayenta suka juya mata baya kan Gaza
Kasashen uku -Birtaniya da Kanada da Faransa sun ce matakin Isra'ila a Gaza ya wuce gona da iri – suka kuma bayyana halin da al'ummar Zirin suka shiga sakamakon hana shigar da kayan agaji da cewa abu ne da ba za a lamunta ba.
Me mara wa Tinubu baya a 2027 da gwamnonin APC suka yi ke nufi?
Gwamnonin sun yi hakan ne a taron ƙoli na jam'iyyar karo na farko da aka yi a fadar shugaban ƙasa ranar Alhamis.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Lafiya Zinariya: Yadda za ki haɗa kunun jariri mai gina jiki don kauce wa tamowa, Tsawon lokaci 15,05
Masana masu bayar da shawara a ɓangaren abinci, sun bayyana cewa shirya abinci ga jariri ta hanyar da ya dace na taimakawa wurin kare shi daga kamuwa da cutar tamowa.
Murya, Gane Mini Hanya: Tare da shugaban riƙo na PDP Umar Damagum, Tsawon lokaci 12,02
Gane Mini Hanya: Tare da shugaban riƙo na PDP Umar Damagum
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,34
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025
Murya, Amsoshin Takardunku 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,40
Amsoshin Takardunku 18/05/2025